Farawa 44:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Sa’ad da ya same su, sai ya maimaita waɗannan kalmomi gare su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Lokacin da ya iske su sai ya yi musu waɗannan maganganu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ku dubi abin da wannan baƙin ciki irin na tsoron Allah ya kawo muku mana, ya sa ku marmarin aikatawa, da nuna cewa kun yi kuskure, ya sa kuka yi fushi, kuka kuma ji tsoro, ya sa kuka sa zuciya, kuka kuma sa aniya, ya sa kuna a shirye ku ga an yi horon da ya dace. Game da wannan sha’ani kam, lalle ta kowace hanya kun nuna cewa ba ku da laifi.