Farawa 43:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Ni kaina zan tabbatar da lafiyarsa; na ɗauki lamuninsa, a hannuna za ka neme shi. In ban dawo da shi gare ka, in sa shi nan a gabanka ba, zan ɗauki laifin a gabanka dukan kwanakina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Na ɗauki lamuninsa, a hannuna za ka neme shi. Idan ban komo maka da shi, in kawo shi a gabanka ba, bari alhakin ya zauna a kaina har abada, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |