Farawa 43:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Amma in ba za ka aika da shi ba, ba za mu gangara ba, gama mutumin ya ce mana, ‘Ba za ku sāke ganin fuskata ba sai ko in ɗan’uwanku yana tare da ku.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Amma idan ba haka ba, ba za mu tafi ba, gama mutumin ya ce mana, ‘Ba za ku ga fuskata ba idan ba ku zo tare da ɗan'uwanku ba.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |