Farawa 41:36 - Sabon Rai Don Kowa 202036 Ya kamata a adana abincin nan don ƙasar, kāriya shekaru bakwai na yunwa, domin a yi amfani da shi a lokacin shekarun yunwan da za su zo wa Masar, saboda kada ƙasar ta lalace da yunwa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki36 Wannan abinci zai zama ajiya domin ƙasar, kariyar shekaru bakwai na yunwa, waɗanda za a yi cikin ƙasar Masar, domin kada ƙasar ta ƙare saboda yunwar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |