Farawa 41:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Bayansu, sai ga waɗansu shanu bakwai, munana, ramammu, suka fito daga Nilu, suka tsaya kusa da waɗancan masu ƙiban, a bakin kogin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Ga kuma waɗansu shanu bakwai munana ramammu suka fito daga cikin Nilu a bayansu, suka tsaya kusa da waɗancan shanu a bakin Nilu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |