Farawa 41:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Fir’auna ya ce wa Yusuf, “Na yi mafarki, kuma babu wanda ya iya fassara shi. Amma na ji an ce sa’ad da ka ji mafarki, kana iya fassara shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Fir'auna kuwa ya ce wa Yusufu, “Na yi mafarkin da ba wanda ya san fassararsa, amma na ji an ce, wai kai, in ka ji mafarkin kana iya fassara shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |