Farawa 41:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Sai Fir’auna ya aika a kawo Yusuf, aka kuwa kawo shi da sauri daga kurkuku. Sa’ad da ya yi aski, ya kuma canja tufafinsa, sai ya zo gaban Fir’auna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Sai Fir'auna ya aika a kirawo Yusufu, da gaggawa suka fito da shi daga cikin kurkuku. Da Yusufu ya yi aski, ya sāke tufafinsa ya zo gaban Fir'auna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |