Farawa 38:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Sa’an nan Yahuda ya ce wa Onan, “Ka kwana da matar ɗan’uwanka ka cika wajibinka gare ta a matsayin ɗan’uwan miji, don ka samar wa ɗan’uwanka ’ya’ya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Sa'an nan Yahuza ya ce wa, Onan, “Shiga wurin matar ɗan'uwanka, ka yi mata wajibin ɗan'uwan miji, ka samar wa ɗan'uwanka zuriya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |