Farawa 38:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Amma sa’ad da ya janye hannunsa, sai ɗan’uwansa ya fito, sai ta ce, “Wato, haka ne ka keta ka fito!” Sai aka ba shi suna Ferez. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 Amma da ya janye hannunsa, ga ɗan'uwansa ya fito, sai ta ce, “A'a, ta haka za ka keta ka fito!” Saboda haka aka raɗa masa suna Feresa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |