Farawa 38:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Yayinda take haihuwa, ɗaya daga cikinsu ya fid da hannunsa; sai ungonzomar ta ɗauki jan zare ta ɗaura a hannun, ta ce, “Wannan ne ya fito da farko.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 Da tana cikin naƙuda, sai hannun wani ya fara fitowa, ungozoma kuwa ta ɗauki jan zare ta ɗaura a hannun, tana cewa, “Wannan shi ya fara fitowa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |