Farawa 37:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Sa’ad da ’yan’uwansa suka ga cewa mahaifinsu ya fi ƙaunarsa fiye da kowanne daga cikinsu, sai suka ƙi jininsa, ba sa kuma maganar alheri da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Amma sa'ad da 'yan'uwansa suka gane mahaifinsu yana ƙaunarsa fiye da dukansu, suka ƙi jininsa, ba su iya maganar alheri da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |