22 ’Ya’yan Lotan maza su ne, Hori da Homam. Timna ’yar’uwar Lotan ce.
22 'Ya'yan Lotan, maza, su ne Hori da Hemam, 'yar'uwarsa Timna ce.
’Ya’yan Lotan maza su ne, Hori da Homam. Timna ita ce ’yar’uwar Lotan.
Dishon, Ezer da Dishan. Waɗannan su ne manyan Horiyawa, ’ya’yan Seyir, maza, a ƙasar Edom.
’Ya’yan Shobal maza su ne, Alwan, Manahat, Ebal, Shefo da Onam.