Farawa 36:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 ’Ya’yan Oholibama maza ’yar Ana wadda take jikanyar Zibeyon, matar Isuwa, waɗanda ta haifa wa Isuwa su ne, Yewush, Yalam da Kora. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Waɗannan su ne 'ya'yan Oholibama matar Isuwa 'yar Ana ɗan Zibeyon. Ta haifi wa Isuwa Yewush, da Yalam, da Kora. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |