Farawa 36:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 ’Ya’yan Reyuwel maza su ne, Nahat, Zera, Shamma da Mizza. Waɗannan su ne jikokin Basemat matar Isuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Waɗannan su ne 'ya'yan Reyuwel, maza, Nahat, da Zera, da Shamma, da Mizza. Waɗannan su ne 'ya'ya maza na Basemat, matar Isuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |