Farawa 35:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Sa’an nan ku zo, mu haura zuwa Betel, inda zan gina bagade wa Allah wanda ya amsa mini a ranar wahalata, wanda kuma ya kasance tare da ni a dukan inda na tafi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 sa'an nan mu tashi mu haura zuwa Betel, domin in kafa bagade ga Allah wanda ya taimake ni a kwanakin ƙuncina, wanda kuwa yake tare da ni duk inda na tafi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |