Farawa 33:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Shi kansa ya sha gabansu, ya rusuna har ƙasa sau bakwai, kafin ya kai kusa da inda ɗan’uwansa Isuwa yake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Shi kansa ya wuce gabansu, ya yi ta sunkuyar da kansa ƙasa sau bakwai, har sa'ad da ya kai kusa da ɗan'uwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |