Farawa 32:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Saboda haka Yaƙub ya kira wurin Feniyel, yana cewa, “Domin na ga Allah fuska da fuska, duk da haka aka bar ni da rai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Saboda haka Yakubu ya sa wa wurin suna Feniyel, yana cewa, “Gama na ga Allah fuska da fuska, duk da haka ban mutu ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |