Farawa 32:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Sai mutumin ya ce, “Sunanka ba zai ƙara zama Yaƙub ba, amma Isra’ila, gama ka yi kokawa da Allah da mutane, ka kuwa yi rinjaye.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki28 Sai ya ce, “Ba za a ƙara kiranka da suna Yakubu ba, amma za a kira ka Isra'ila, gama ka yi kokawa da Allah da mutane, ka kuwa yi rinjaye.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |