Farawa 32:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Sa’an nan mutumin ya ce, “Bar ni in tafi, gama gari ya waye.” Amma Yaƙub ya amsa ya ce, “Ba zan bar ka ka tafi ba, sai ka sa mini albarka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Sa'an nan sai mutumin ya ce, “Ka bar ni in tafi, gama gari na wayewa.” Amma Yakubu ya ce, “Ba zan bar ka ka tafi ba, sai ka sa mini albarka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |