Farawa 32:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 A wannan dare Yaƙub ya tashi ya ɗauki matansa biyu, da matan nan biyu masu hidima da ’ya’yansa goma sha ɗaya ya haye rafin Yabbok. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 A wannan dare kuwa ya tashi ya ɗauki matansa biyu, da kuyanginsa biyu da 'ya'yansa goma sha ɗaya ya haye mashigin Jabbok. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |