Farawa 31:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Yaƙub ya amsa wa Laban, “Na ji tsoro ne, domin na yi tsammani za ka ƙwace ’ya’yanka mata daga gare ni ƙarfi da yaji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 Yakubu ya amsa wa Laban, ya ce, “Domin na ji tsoro ne gama na yi zaton za ka ƙwace 'ya'yanka mata ƙarfi da yaji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |