Farawa 3:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Bayan da ya kori mutumin, sai ya sa kerubobi da takobi mai harshen wuta yana jujjuyawa baya da gaba a gabashin Lambun Eden don yă tsare hanya zuwa itacen rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Ya kori mutum kuma a gabashin gonar Aidan, ya kafa kerubobi, da kuma takobi mai harshen wuta wanda yake jujjuyawa ko'ina don su tsare hanya zuwa itacen rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |