Farawa 29:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Suka amsa suka ce, “Ba za mu iya ba, sai dukan garkunan sun taru, aka kuma gungurar da dutsen daga bakin rijiyar. Sa’an nan za mu shayar da tumakin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Amma suka ce, “Ba za mu iya ba, sai sauran garkunan duka sun taru, sa'an nan a kawar da dutsen daga bakin rijiyar, sa'an nan mu shayar da garkuna.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |