Farawa 28:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Bari Allah yă ba ka da kuma zuriyarka albarkar da ya ba wa Ibrahim, don ka amshi ƙasar da kake baƙunci, ƙasar da Allah ya ba wa Ibrahim.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 ya kuma sa ka sami albarkar Ibrahim da zuriyarka tare da kai, har da za ka amshe ƙasar baƙuncinka wadda Allah ya bai wa Ibrahim!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |