Farawa 28:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 kuma wannan dutsen da na kafa al’amudi, zai zama gidan Allah, kuma dukan abin da ka ba ni zan ba ka kashi ɗaya bisa goma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 wannan dutse kuwa wanda na kafa shi al'amudi zai zama wurin sujada ga Allah. Daga cikin dukan abin da ya ba ni, zan ba shi ushirinsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |