Farawa 28:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Kashegari da sassafe, sai Yaƙub ya ɗauki dutsen da ya yi matashin kai da shi, ya kafa shi al’amudi, ya kuma zuba mai a kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Sai Yakubu ya tashi tun da sassafe, ya ɗauki dutsen da ya yi matashin kai da shi, ya kafa shi al'amudi, ya kuwa zuba mai a kan al'amudin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |