Farawa 27:40 - Sabon Rai Don Kowa 202040 Za ka rayu ta wurin takobi za ka kuwa bauta wa ɗan’uwanka. Amma sa’ad da ka ɓalle, za ka kakkarye karkiyarsa daga wuyanka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki40 Ta wurin takobinka za ka rayu Za ka yi wa ɗan'uwanka barantaka, Amma sa'ad da ka ɓalle, Za ka kakkarye karkiyarsa daga wuyanka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |