Farawa 27:38 - Sabon Rai Don Kowa 202038 Isuwa ya ce wa mahaifinsa, “Iyakar albarkar da kake da ita ke nan, baba? Ka albarkace ni ni ma, baba!” Sai Isuwa ya ɗaga murya ya yi kuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki38 Sai Isuwa ya ce wa mahaifinsa, “Iyakar albarkar da kake da ita ke nan, baba? Har da ni ma ka sa mini albarka, babana.” Isuwa ya ta da murya ya yi kuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |