Farawa 27:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Bayan Ishaku ya gama sa masa albarka, Yaƙub yana fita daga mahaifinsa ke nan, sai ga ɗan’uwansa Isuwa ya dawo daga farauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Ishaku yana gama sa wa Yakubu albarka, Yakubu yana fita daga gaban mahaifinsa ke nan sai ga Isuwa ɗan'uwansa ya komo daga farauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |