Farawa 27:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Sa’an nan ya ce, “Ɗana, kawo mini naman da ka farauto in ci, domin in sa maka albarka.” Yaƙub ya kawo masa ya kuwa ci; ya kuma kawo masa ruwan inabi ya kuma sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Ya ce, “Kawo mini naman da ka harbo, in ci in sa maka albarka.” Sai ya kawo masa, ya kuwa ci, ya kawo masa ruwan inabi, ya sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |