Farawa 26:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Sai Ishaku ya gina bagade a can, ya kuma kira bisa sunan Ubangiji. A can ya kafa tentinsa, a can kuma bayinsa suka haƙa wata rijiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Ishaku ya gina bagade a wurin ya kira bisa sunan Ubangiji, a can kuwa ya kafa alfarwarsa. A can ne kuma barorin Ishaku suka haƙa rijiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |