Farawa 25:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Sa’an nan Ibrahim ya ja numfashinsa na ƙarshe, ya kuma mutu da kyakkyawar tsufa, tsoho da kuma shekaru masu yawa; aka kuma tara shi ga mutanensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ibrahim ya ja numfashinsa na ƙarshe ya kuwa rasu cikin kyakkyawan tsufa, tsoho ne mai shekaru masu yawa, aka kai shi ga jama'arsa, waɗanda suka riga shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |