Farawa 25:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Bayan wannan, ɗan’uwansa ya fito, da hannunsa yana riƙe da ɗiɗɗigen Isuwa; don haka aka sa masa suna Yaƙub. Ishaku yana da shekara sittin, lokacin da Rebeka ta haife su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Daga baya kuma ɗan'uwansa ya fito, hannunsa na riƙe da diddigen Isuwa, saboda haka aka raɗa masa suna Yakubu. Ishaku yana da shekara sittin sa'ad da ya haife su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |