Farawa 25:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Ishaku yana da shekara arba’in sa’ad da ya auri Rebeka ’yar Betuwel, mutumin Aram, daga Faddan Aram, ’yar’uwar Laban mutumin Aram. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Ishaku yana da shekara arba'in sa'ad da ya auri Rifkatu, 'yar Betuwel Ba'aramiye daga Fadan-aram 'yar'uwar Laban Ba'aramiye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |