Farawa 25:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Duka-duka Ishmayel ya yi shekara ɗari da talatin da bakwai; sai ya ja numfashinsa na ƙarshe, ya kuma mutu, aka kuma tara shi ga mutanensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Waɗannan su ne shekarun Isma'ilu a duniya, shekara ɗari da talatin da bakwai, ya ja numfashinsa na ƙarshe ya rasu, aka kai shi ga jama'arsa waɗanda suka riga shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |