Farawa 24:46 - Sabon Rai Don Kowa 202046 “Ta yi sauri ta saukar da tulun daga kafaɗarta ta ce, ‘Sha, zan kuma ba wa raƙumanka su ma.’ Sai na sha, ta kuma shayar da raƙumana su ma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki46 Nan da nan ta sauke tulunta daga kafaɗarta, ta ce, ‘To, sha, zan kuma shayar da raƙumanka.’ Na sha, ta kuma shayar da raƙuman. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |