Farawa 24:41 - Sabon Rai Don Kowa 202041 Ta haka za ka kuɓuta daga rantsuwata sa’ad da ka tafi wurin dangina, ko ma sun ƙi su ba ka ita, za ka kuɓuta daga rantsuwata.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki41 Sa'an nan za ka kuɓuta daga rantsuwata. Sa'ad da ka zo wurin dangina, idan kuwa ba su ba ka ita ba, za ka kuɓuta daga rantsuwata.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |