Farawa 24:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Ina so ka rantse da sunan Ubangiji Allah na sama da ƙasa, cewa ba za ka samo wa ɗana mata daga ’yan matan Kan’aniyawa, waɗanda nake zama cikinsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 ka rantse da Ubangiji na sama da duniya, cewa ba za ka auro wa ɗana mata daga 'yan matan Kan'aniyawa waɗanda nake zaune a tsakaninsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |