Farawa 2:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Allah kuwa ya albarkaci kwana ta bakwai, ya kuma mai da ita mai tsarki, saboda a kanta ne ya huta daga dukan aikin halittar da ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Domin haka Allah ya sa wa kwana na bakwai albarka, ya tsarkake shi, don a cikinsa Allah ya huta daga dukan aikin da ya yi na halitta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |