Farawa 2:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Saboda haka mutumin ya sa wa dukan dabbobi, da tsuntsayen sama da dukan namun jeji sunaye. Amma ba a sami mataimakin da ya dace da Adamu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Mutumin ya bai wa dabbobi duka suna, da tsuntsayen sararin sama, da kowace irin dabba da take cikin saura, amma ba a sami mataimaki wanda ya dace da mutumin ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |