Farawa 19:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Suka kira Lot, suka ce, “Ina mutanen da suka zo wurinka a daren nan? Fito mana da su waje domin mu kwana da su.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Suka kira Lutu suka ce, “Ina mutanen da suka zo wurinka da daren nan? Fito mana da su waje, don mu yi luɗu da su.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |