Farawa 19:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Mutanen nan biyun suka ce wa Lot, “Kana da wani a nan, ko surukai, ko ’ya’ya maza ko mata, ko kuwa wani dai a cikin birni wanda yake naka? Ka fitar da su daga nan, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Mutanen suka ce wa Lutu, “Kana da wani naka a nan? Ko surukai, ko 'ya'ya mata da maza, ko dai kome naka da yake cikin birnin? Fito da su daga wurin, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |