Farawa 19:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai suka bugi mutanen da suke a bakin ƙofar gidan da makanta, ƙanana da manya duka, har suka gajiyar da kansu, suna lalluba inda ƙofar take. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Sai suka bugi mutanen da suke ƙofar gidan da makanta, ƙanana da manya duka, har suka gajiyar da kansu suna laluba inda ƙofa take. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |