Farawa 18:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Me zai faru in akwai mutum hamshin masu adalci a cikin birnin? Ashe, za ka hallaka shi, ba za ka cece wurin saboda mutane hamsin nan masu adalcin da suke a cikinsa ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Da a ce, akwai masu adalci hamsin cikin birnin, za ka hallaka wurin, ba za ka yafe su saboda masu adalcin nan hamsin waɗanda suke cikinsa ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |