Farawa 18:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Sai mutanen suka juya suka nufi wajen Sodom amma Ibrahim ya ci gaba da kasance a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Sa'an nan mutanen suka juya daga nan, suka nufi Saduma, amma Ibrahim ya tsaya a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |