Farawa 18:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Lalle Ibrahim zai zama al’umma mai girma da kuma mai iko, kuma ta wurinsa dukan al’umman duniya za su sami albarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Ga shi kuwa, Ibrahim zai ƙasaita ya zama al'umma mai iko, sauran al'umman duniya duka za su sami albarka ta dalilinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |