Farawa 17:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Zan sa mata albarka, ban da haka ma, zan ba ka ɗa ta wurinta, zan sa mata albarka, za tă kuwa zama mahaifiyar al’ummai; sarakunan mutane za su fito daga gare ta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Zan sa mata albarka, banda haka kuma zan ba ka ɗa ta wurinta, zan sa mata albarka, za ta kuwa zama mahaifiyar al'ummai, sarakunan jama'a za su fito daga gare ta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |