Farawa 16:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Abram ya ce, “Baiwarki tana a hannunki? Ki yi da ita yadda kika ga ya fi kyau.” Sai Saira ta wulaƙanta Hagar; saboda haka ta gudu daga gare ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Amma Abram ya ce wa Saraya, “Ga shi, baranyarki tana cikin ikonki, yi yadda kika ga dama da ita.” Saraya ta ƙanƙanta ta, sai Hajaratu ta gudu daga gare ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |