Farawa 16:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Sai ta ba wa Ubangiji wanda ya yi magana da ita, wannan suna. “Kai Allah ne wanda yake ganina,” gama ta ce, “Yanzu na ga wanda yake ganina.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Sai ta kira sunan Ubangiji wanda ya yi magana da ita, “Kai Allah ne mai gani,” gama ta ce, “Ni! Har na iya ganin Allah in rayu?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |