Farawa 16:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Zai zama mutum mai halin jakin jeji. Hannunsa zai yi gāba da kowa, hannun kowa kuma zai yi gāba da shi. Zai yi zama gāba ga dukan ’yan’uwansa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Zai zama mutum ne mai halin jakin jeji, hannunsa zai yi gāba da kowane mutum, hannun kowane mutum kuma zai yi gāba da shi. Zai yi zaman magabtaka tsakaninsa da 'yan'uwansa duka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |